Song: Uba Nagode
Artist: Emilkiz ft Obed
(Solo 1)
Amazing grace how sweet the sound
Hawaye kai ka share
ka inganta rayuwata
ohohoh
Gaskiya in da murna yau.
Ohohohoho
Amazing grace how sweet the sound
Don hawaye kai ka share eeeeeh
Ka inganta rayuwata
ohohohoh
Gaskiya ina da murna yau.
Chorus.
Uba ni nagode,
kaunar ka gare ni
Ga alherin ka kewaye da ni
Ai gaskiya yau fa ina da murna yau. (2x)
Oh oh oh oh oh...
La la la la la la la... (2x)
(Solo 2)
Lord am not qualify to come to you my lord and my saviour
I am not worthy to stand in here... to stand in your presence
Lord you renew my heart sai kalmar godiya
Kaunar ka zuwa gareni shi nake rairawa
Lord am not qualify to come to your my and my savior
I am not not worthy to stand in here to stand in your presence.
Now am new creation
sai de godiya
kaunar ka zuwa gareni
shi nake rairawa ea ea ea....
Chorus
Uba ni nagode,
kaunar ka gare ni
Ga alherin ka kewaye da ni
Ai gaskiya yau fa ina da murna yau.(4x)
La la la la la la la la la la... (4x)
Lyrics
Comments
Post a Comment